Tarihi da Kalmomi na Arabic

  • Malama: Fatima Hamed
  • Mataki: Mai sauƙi
  • Sashe: 7
Write your awesome label here.
game da darasi
Tarihi da Kalmomi 100 na Arabic darasi ne da yake koyar da tarihin Larabawa, garuruwan da ake samun masu magana da larabci, haruffan Larabci, wasulla da kalmomin da ake anfani da su a wuraren da a ka fi tu’ammali da, Sunayen Iyali da sunayen abincinsu. 
  • Lokacin Bidiyo: 46:24mins 
  • Takardar Kammalawa: Akwai 

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 5 
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasin

A wannan Darasin za a sanar da ku tarihin Larabawa, haruffan Larabci, wasulla da yanda ake anfani da su a kalma, sannan za a koyi kalmomi masu yawa daga wuraren da ake tu'ammali da su yau da kullum. 

Fahimta

A wannan darasin za a koyi Kalmomi 100 ko ma fiye na Larabci, garuruwan Larabawa, abincinsu da kalmomin da aka fi anfani da su a wurare da dama.

Darussan da ke Ciki 

GA MALAMARKU

Fatima Hamed

Fatima Hamed 'yar Jihar Borno ce, ta yi makarantan Firamare da sakandare a Model Secondary school Maitama. Ta yi zamanta mafi yawan rayuwarta a Dubai, Libya, doha da wasu garuruwan larabawa, hakan ya sa ta iya yare daban-daban fin bakwai. daga ciki akwai Lebanes, french, Arabic, Morocco, senegal, Burkinabe. Harshenta na uwa kuwa shine Shuwa Arab.

Patrick Jones - Course author