Tarihi da Kalmomin Shuwa Arab (History And Basics Of Shuwa Arab)

  • Malama: Fatima Hamed
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 7
Write your awesome label here.
game da darasi
Shuwa Arab yare ne da ya samo asali daga larabawa. kuna so kusan tayaya shuwa suka hada dangantaka da larabawa? kuna so kusan meyasa yaren shuwa yake kamanceceniya da larabci? Ku biyo mu a wannan darasin domin koyon yaren shuwa arab a cikin sauƙi.
  • Lokacin Bidiyo: 52:35mins 
  • Takardar Kammalawa: Akwai 

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 12
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasin

A wannan Darasin za ku koyi haruffan yaren shuwa arab, yanda ake ƙirgen lambobi, sunayen abincin su da abun sahan su, har da sunayen sati da watannin shekara.                                                 

Fahimta

A wannan darasin zaku fahimci tarihin shuwa arab, yanda ake gaida babban mutum,  har da ma sunayen da ake kiran y`an uwa.

Darussan da ke Ciki 

GA MALAMARKU

Fatima Hamed

Fatima Hamed matashiya ce kuma ɗaliba ce a jami`a. yaren ta shine shuwa arab, ta fahimci mutane dayawa suna son koyon yaren daban daban amma basu san ta ina zasu fara ba, shine tazo muku da wannan darasin domin ku koya yaren shuwa arab cikin sauƙi. 
Patrick Jones - Course author