Tarihin Na’ura Mai Ƙwaƙwalwa (History Of Computer for Beginners)

  • Malama: Rukayya Muhammad 
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 9
Write your awesome label here.
game da darasi
Na’ura mai ƙwaƙwalwa wato computer abu ne da ya shiga jikin dan Adam a wannan zamani. Abu ne wanda yake tafiyar da rayuwa wanda za a iya cewa idan babu shi a yanzu, abubuwa da yawa za su dagule. Wannan darasin zai kawo muku ma’anar Kwamfuta, rabe-rabensu ta fannin aikinsu da kuma tarihinsu
  • Lokacin Bidiyo: 22:39mins 
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan da ke Ciki

  •  Bidiyon Kallo guda 1O
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin  

Wanna darasin na ƙunshe da bayanai dalla-dalla game da kwamfuta, tarihinsa da ire-irensa. kwamfuta wata na'ura ce da ta shiga rayuwarmu ta yau da kullum, wannan darasin fashin baƙi ne a kansa don sanin abunda muke anfani da shi a al'amuranmu na yau da kullum

Fahimta

A wannan darasin za a san abubuwan da ake anfani da su kafin zuwan kwamfuta a doron ƙasa, za a koyi ayyukan da kwamfuta zata iya yi da kuma siffofinta

Darussan da ke Ciki

ga malamarku

Ruqayya Muhammad

Ruqayya Muhammad 'yar Sabon gari ce da ke Jihar Kaduna, an haifeta a shekarar 1994, 25 ga watan Agusta. Ta halarci firamare a makarantan Spring Nursery & Primary School. Sakandarenta kuma ta Kammala a Jihar Kaduna, makarantan Adeyemo College of arts and science. Tana da 1st Class a ilimin Computer Science a nan Baze University Abuja, tana da degree na biyu a fannin Systems Engineering a University na Portsmouth, United Kingdom. A yanzu tana Ph.D a fannin computer a Nile University, Abuja. Hakazalika Ruqayya Malama ce a Makarantan Baze University, Department na Computer Science.
Patrick Jones - Course author