Tattaunawa Akan cin Zarafin Yara (Round Table on Child Abuse)

  • Malama: Fatima Habib
  • Mataki: Na Ƙoli 
  • Sashe:2
Write your awesome label here.
game da darasi
Ke uwace me son karin bayani akan cin zarafin yara? Ko kuma kina aiki da kungiyar tallafawa al'ummah? Toh wannan darasin tazo muku da hanyoyin da domin kare yara daga fadawa cikin wannan tarko na cin zarafi.
  • Lokacin Bidiyo:21min 
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki

  • Bidiyoyi Na Kallo Guda 2
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wanna Darasin

Cin zarafin yara mata shine a tilasta mace tayi abu ba a san rantaba. Ana cin zarafin mata ta hanyoyi dayawa kamar su fyade, talla, almajiranci da sauran su. Wannan abu yana daga cikin abubuwan da suka addabe kasar mu, amma bamu san yanda za'a magance shi ba. 

Fahimta

A wannan darasin namu ana tattaunawa ne akan matsalolin cin zarafin yara da ya addabi al'ummar mu da kuma abubuwan da yakamata muyi domin magance abun.

Darussan da ke Ciki 

Ga malamar ku

Fatima Habib 

Fatima Habib matashiya ce kuma CEO (UWAR) kungiya mai zaman kanta  wato (Advocacy for human life foundation). Ta fara wannan kungiyar ne tun tana yar shekara goma sha hudu.
Ta gudanar da many`a many`an project har guda goma sha biyar a fadin Najeriya wanda ya taba rayukan  mutane da dama. Ita ce mace ta farko wacce ta fara aiki akan yaki da jahilci a arewacin Najeriya, Sannan kuma itace mace ta farko wanda ta shugabanci zanga zanga akan dawo da yaran Chibok a borno.
Patrick Jones - Course author