Koyon Tsarin Ɗinki (Basics of Fashion Designing)

  • Malama: Zainab Hamma
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 8 
Write your awesome label here.
game da darasi
Kun gaji da rashin cika alƙawarin teloli, fitinar su da wahalhalun su? kuzo ku koya tsarin ɗinki dan yi wa kai da kuma sana'a. Tsarin koyon ɗinki darasi ne da aka tsara shi domin koyon ɗinki fara daga tsarin ɗinki har zuwa abubuwan da zaku buƙata idan kuna so ku zama cikakkun masu tsara ɗinki.
  • Lokacin Bidiyo: 38:33 mins
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan da ke ciki

  • Bidiyon kallo guda 18
  • Jarrabawa
  • Takaddar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin

Wannan darasin yana ɗauke da bayanai dalla dalla da za a bi dan koyan ɗinki da kuma zama ƙwararriyar mai ɗinki

Fahimta

A wannan darasin zaku koya yanda ake yanka kaya da yanda ake hadasu, kamar 6 pieces skirt, boubou da sauran su

 Darussan da ke Ciki

Ga Malamar Ku

Zainab Hamma

Zainab Hamma matashiya ce kuma ƙwararriyar tela ce, sannan  kuma mai tsara ɗinki ce. 
Sannan ta kware wajen tsara ɗinki da kuma shi kanshi ɗinka kayan samfura daban-daban. Ta kawo muku wannan darasin domin kuma ku zama masu tsara ɗinki kuma ku ɗinka wa kanku a gidanjen ku.


Patrick Jones - Course author