Yadda Ake Sarkoki (Bead Making)
-
Malama: Deborah James
-
Mataki: Mai Sauƙi
-
Sashe: 6
Write your awesome label here.
game da darasi
Rayuwar mace a kowani lokaci na bukatara kyawatawa, shi yasa muka kawo maku wannan darasin domin mu koyar daku abubuwa da zai taimaka maku wajen ado da kwaliyya, A wannan darasin zaku koyi abubuwa da dama kaman yadda ake sarkan wuya, jigida, yan kune da sauran su. Be kare a nan ba, har yadda zakuyi kasuwanci da wannan zaku koya domin ku samu sana'ar yi.
-
Lokacin Bidiyo: 0:30:00
-
Takardar Kammalawa: Akwai
Abubuwan Da Ke Ciki
-
Bidiyoyin Kallo Guda 6
-
Jarrabawa
-
Takardar Kammalawa
Game da Wannan Darasi
Wannan darasin na dauke da sashe guda shida, wanada ko wani sashe na dauke da abubuwan ban sha'awa da dimbin ilimi da zaku dauka daga cikin ta.
Fahimta
A wannan darasin za ku fahimci amfanin koyan yadda ake sarkoki, muhimmancin sa da kuma yadda zakuyi kasuwancin.
Darussan Da Ke Ciki
MALAMAR KU
Patrick Jones - Course author