Yadda Zaku Kiyaye Kanku daga Miyagun Ƙwayoyi (Avoiding Drug Abuse)

  • Malama: Lorewa Original
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 5
Write your awesome label here.
Course overview
Miyagun ƙwayoyi suna da babban illa a rayuwar mu, da zaran kun fara harka da miyagun ƙwayoyi zaku fara shiga layin masu tabin hankali. Kai/ke ko mai zai kai ku mayar da kanku masu tabin hankali alhali kuna da lafiya? Ku biyo mu a wannan darasin domin sanin illolin shan miyagun ƙwayoyi a cikin rayuwar mu.
  • Lokacin Bidiyo: 16:41mins
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan da ke Ciki

  •  Bidiyon Kallo guda 4
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin  

Wannan darasin yana dauke da bayanai akan miyagun kwayoyi, su menene miyagun kwayoyi? illolin da miyagun ke yiwa rayuwar mu, har ma da yanda zaku kare kan ku daga miyagun kwayoyi.

Fahimta

A wannan darasin zaku fahimci babban tabon da shan miyagun kwayoyi keyiwa rayuwar mu da zaran mun fara ta`ammali da su.

Darussan da ke Ciki

Lorewa Original

Patrick Jones - Course author