Yanda Ake Glazed Doughnut da Mocktail (Easy Techniques for Glazed Doughnut and Mocktail)

  • Malama: Hamida Aliyu Usman
  • Mataki: Mai sauƙi
  • Sashe: 8
Write your awesome label here.
game da darasi
Ina masu son koyon donut? kuna ganin donut mai laushi sosai da daɗi amma ba ku san yaya za ku yi naku ya yi irin wannan laushin ba? Kun gaji da siyan juice a shago kuma bakwa samun irin ɗanɗanon da kuke so? Wannan darasin zai koya muku yanda za ku yi donut mai laushi da daɗi da kuma lemun mocktail mai daɗi.
  • Lokacin Bidiyo: 46:24mins 
  • Takardar Kammalawa: Akwai 

Abubuwan Da Ke Ciki 

  • Bidiyoyin Kallo Guda 9 
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa 

Game da Wannan Darasin

A wannan Darasin za ku koyi yanda ake aunawa da kwaɓa fulawar yin donut, yanda za a yanka donut a soya shi, har ma da yanda ake ƙawata shi idan an soya.

Fahimta

A wannan darasin za ku san yanda ake haɗa glaze ɗin da ake sawa donut da kuma yanda za ku haɗa lemun mocktail cikin sauƙi da kanku.

Darussan da ke Ciki 

GA MALAMARKU

Hamidah Aliyu Usman

Hamidah ɗaliba ce kuma ƙwararriya ce a fannin girki kala-kala, Ta zo muku da wannan darasin ne don ta koya muku yanda ake donut mai laushi da kuma glazing ɗin donut. Ta kwashe shekaru da dama tana sana`ar kayan abinci. Ƙwarewarta a fanni girki ya sa ta kawo muku wannan darasin domin kuma ku anfana. 
Patrick Jones - Course author