Yanda ake Kayan Kula da Gashi (Healthy Hair Care Formulation)

  • Malama: Amina Lamin Dantata
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 6
Write your awesome label here.
Game da darasi
A zamanin yanzu mutane da yawa ba su son saka chemical ɗin da zai ƙona gashi har ya fita daga sahun asalin gashinsu (Natural). Sannan mutane da yawa suna tsoron sayan kayan wanke gashi a wani wajen alhalin ba su san da me da me aka haɗa ba. Wannan darasin ya zo muku da bayanai dalla-dalla akan yanda za ku haɗa man wankin gashi da man shafawa a gashi.
  • Lokacin Bidiyo:01:28:23hrs
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki

  • Bidiyo na kallo guda 11
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin

Wannan darasin za ku koyi abubuwa da dama da zaku haɗa domin kula da gashinku kamar su shampoo da conditioner har da man shafawa bayan an wanke kai.

Fahimta

A wannan darasin za ku fahimci yanda ake haɗa man shafawa a gashi, mai ruwa da kuma wanda za a lakuta a shafa shi.

Darussan da ke Ciki

GA MALAMARKU

Amina Lamin Dantata

Amina Lamin Dantata babbar 'yar kasuwa ce a harkar haɗa kayan kula da gashi. Ta ɗebi shekaru da dama tana haɗa duk wani man da zai kula da gashinta har ta ƙware a harkar.
Ta zo muku da wannan darasin domin ku ma ku huta da sayan ko wani irin man gashi a kasuwa ku dinga haɗawa da kanku a gida.

Patrick Jones - Course author