• Malama: Halima Ibrahim
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Sashe: 6
Write your awesome label here.
game da darasi
Zanen hannu a sauwake darasi ne da ke ɗauke da salo daban daban na rubutu da kuma zane  da akeyi da hannu akan abubuwan ado da sauransu. A wannan darasin zaku koyi yanda ake zane-zane, kayan aikin da ake amfani dashi wajen yin zane, zanen kufic, zanen arabic har ma da yanda zaku mai da zane-zanen sana`a.
  • Lokacin Bidiyo: 39:21mins
  • Takardar Kammalawa: Akwai

Abubuwan Da Ke Ciki

  • Bidiyoyi na kallo 7
  • Jarrabawa
  • Takardar Kammalawa

Game Da Wannan Darasin

Wannan darasin na ɗauke da cikakken bayani akan yanda ake zane-zane da hannu samfura daban-daban.

Fahimta

A wannan darasin zaku koyi abubuwa da dama kamar yanda ake arabic calligraphy da zanen kufic.
GA MALAMAR KU

Halima Ibrahim

Halima Ibrahim  ɗalibace da ke karantar injiniya a makarantar jami`a ta Nile da ke Abuja.
Ta ƙware a harkar zane-zane na rubutu har ya zamana tana sana`ar shi sosai, dayawan matasan mu muna zaune ne bamu da sana`an yi, shine tazo muku da wannan darasin domin kuma ku koya ku amfana dashi ko ta hanyar kasuwancin sa ko kuma yin ado dashi a gida ko wurin aiki.
Patrick Jones - Course author