Daukan Nauyin masu rajista 100 na farko.

Watan Ramadana ya karkare kuma mun ribaci hidimar Sallah.
Muna son mu ci gaba da hidimar kwarai da bada Darussa biyu wanda ya kai naira 10,000 ga mutum 100 na farko da sukayi rajista, duk wani rajista bayan mutum 100 na farko, zai samu Darasi guda daya kacal. Ku hanzarta yin rajista don samun wannan darussa a kyauta.
Write your awesome label here.
Abubuwan da muke son Cimmawa

Ilimin ‘Ya’ya Mata Da Karfafasu

Write your awesome label here.

Samun daman ilimi da fasaha don ci gaba

Karfafa wa mata da ya zo da sana’o’in hannu

Inganta mizanin rayuwar mace, yara da iyali

Hanzarin samun SDGs daga na 1, 2, 4, 5 zuwa na goma

Benefits

How to register and claim your Scholarship - 2 Simple Steps

Click Enroll Now Button anywhere on this Page

Enter your Details and click Submit / Enroll 

That's all, you will see your courses and start learning immediately. 

Remember, you will receive a Certificate of Completion at the completion of each of your course. 

Darussanku

Za a samu daman shiga wadan nan Darussan a karkashin wannan Nauyin


Yi kasa don samun daman rajista, wannan darussan naku ne. Kun ajiye 10,000 ba tare da kun biya ko sisi ba. 

A yi karatu Lafiya!

Samu wannan daukan nauyin

Guaranteed Security using one of the most advanced encrypted systems on the market.
The information in this page is being processed and encrypted securely using industry-leading encryption and fraud prevention tools.

Game Da Mu Lorewa

Lorewa wani dandalin koyo ne na yanar gizo ma’ana “Ilimantar da Matan Arewa”, wanda ke da niyyar isar da ƙwarewa da ilimi mai mahimmanci ga matan Arewa da matasa. Lorewa ta bawa dukkan matan arewa da matasa damar koyarwa ko su koyi sabon abu. Ga sauki, ga sabontaka, kuma ingantacce.
Write your awesome label here.
Write your awesome label here.

A Journey of a Thousand Miles.

Sign-Up on this page, take your free courses and get learning. As they say, A journey of 1000 miles starts with a single step. Take the first step and sign up on our platform.