Kashi 100% kyauta akan Zaɓaɓɓun Darussa goma (10).

Watan Zhul Hijjah wata ne da muke yin buki, da yin layya, muke rokon Allah ya gafarta mana, da rahama.
Idan kuna fuskantar wahalar yin wani Abun ciye-ciye na shirin Eid, kunshi, kwaliyya, henna, da sauransu, muna farin cikin raba 
waɗannan darussa tare da ku don yin abun mamaki a gare ku. Mu a Lorewa mun zabo wadannan darussa guda 10 a tsanake domin taimaka muku wajen shiryawa da gudanar da bukukuwan Sallah.
Write your awesome label here.

Darussa goma Kyauta

\Learnworlds\Codeneurons\Pages\ZoneRenderers\CourseCards

Game Da Lorewa

Lorewa wani dandalin koyo ne na yanar gizo ma’ana “Ilimantar da Matan Arewa”, wanda ke da niyyar isar da ƙwarewa da ilimi mai mahimmanci ga matan Arewa da matasa. Lorewa ta bawa dukkan matan arewa da matasa damar koyarwa ko su koyi sabon abu. Ga sauki, ga sabontaka, kuma ingantacce.
Write your awesome label here.