Kyautan Karshen Shekaran Ku Ya Iso

Zamu baku daman shiga darussan mu sama da 30 a farashin ₦2500 Kacal. Kuyi rajista kamin 31st ga watan Decemba domin samun daman shiga darusan mu na tsawan wata 3 
#TamuTaArewa.
Write your awesome label here.

Kyautan Karshen Shekaran ku ya iso

Zamu baku daman shiga darussan mu sama da 30 a farashin ₦2500 Kacal. Kuyi rajista kamin 31st ga watan Decemba domin samun daman shiga darusan mu na tsawan wata 3 
#TamuTaArewa.

#A Karanta | #A Kalla | #A Koya | #A Inganta

Abubuwan da zaku amfana da shi

Zakuyi koyi karatu mai ƙayatar wa wanda bashi da iyaka a cikin wata 3

Ku kara bude idanuwan ku da ilimin ku akan abubuwan da zakuyi amfani dashi a rayuwa

Ku shiga al’umar matan Arewa masu ra’ayi iri daya masu muradi, da kuma hankali da ilimi

Ku koyi ilimin da zaku maida ma duniya da yaran mu da hausa

Garaɓsan Karshen Shekara

Ku samu kashi 90% kyauta akan darussa fiye da 30 a bangarorin rayuwa daban daban.
\Learnworlds\Codeneurons\Pages\ZoneRenderers\CourseCards

Garaɓsan Karshen Shekara

Ku samu kashi 90% kyauta akan darussa fiye da 30 a bangarorin rayuwa daban daban.
\Learnworlds\Codeneurons\Pages\ZoneRenderers\CourseCards

Payment Option

Guaranteed Security using one of the most advanced encrypted systems on the market.
The information in this page is being processed and encrypted securely using industry-leading encryption and fraud prevention tools.

(1) Or Make a Transfer

BANK - ZENITH BANK
ACCOUNT NUMBER - 1017694020
ACCOUNT NAME - LOREWA LTD
AMOUNT -N2,500.00

(2) When the transfer is completed,

kindly send a WhatsApp or Text message to
0913-308-0542 or send an email to learn@lorewa.com with the following details:
Your Name
Your Email Address
Your Phone Number
And evidence of payment.

Kyautan Darasi Daya

Matakan Zama Kwararre a Zanen Dinki (Blueprint for Becoming a Fashion Illustrator)

Ɗinkin atamfa ga macen Arewa shine abu na farko da ake dubawa lokacin fita, don yana ɗaya daga cikin abubuwan da ke ƙara izza da nuna mace ta kai. Wannan Darasi ya koyar da zanen ɗinki daga tushensa, manhaja da za a iya zane da su, ire-iren zane da ma yanda ake sa atamfa a kan zane.
Write your awesome label here.

Shiga Sahu - Yi bambanci

Ba abunda yafi kyau kamar hadin da yazo wurin isar da ilimi, amfani da karfin fasahar dijital, yare da abubuwan watsa labarai. Iyayenmu mata na arewa, dattawa, malamai, yan kasuwa, mallaman makaranta suna da dandalin isar wa ga duniya. Lorewa shine hanyar zuwa sabon duniyar dijital. 
Write your awesome label here.

Ku biyo mu a shafukan sada zumunta

Lorewa is powered by Sapphital

Yi rajista domin shiga jerin mu

Thank you!