Macen Arewa:
Dabarunta babu iyaka
Mayar da koyo a yanar gizo abun fifiko ga macen Arewa.
#ƘarfafamatanArewa.
#ƘarfafamatanArewa.
Macen Arewa:
Dabarunta babu iyaka
Mayar da koyo a yanar gizo abun fifiko ga macen Arewa.
#ƘarfafamatanArewa.
#A Karanta | #A Kalla | #A Koya | #A Inganta
Daga wani Ƙarni zuwa wani
Write your awesome label here.
Iyayenmu Mata sun koyar da mu a yarenmu na gida. Mun koya, mun fahimta kafin su sada mu da rayuwar duniya. A yau, za mu ɗauki al’ummar Arewa zuwa gaba da ba su ilimin mutanen baya, na yanzu da ma waɗan da ba a haifa ba. Macen Arewa ita ce mahaɗi zuwa gaba.
Azyali Solid Foundation
Azyali Solid foundation in partnership with Lorewa Academy is giving two free courses to everyone who registers on the platform during this festive season. Hurry now and take this opportunity to learn, grow and earn.
Write your awesome label here.
Manyan Darussa, A Yaren Hausa
\Learnworlds\Codeneurons\Pages\ZoneRenderers\CourseCards
Mobile App na Lorewa
Ku ziyarci shagon Android ko iOS kuyi downloading mobile app na lorewa. Zakuyi login da email da password, a nan zaku ga dukan darussan ku.
Write your awesome label here.
Kyautan Karshen Shekaran ku ya iso
Zamu baku daman shiga darussan mu sama da 30 a farashin ₦2500 Kacal. Kuyi rajista kamin 31st ga watan Decemba domin samun daman shiga darusan mu na tsawan wata 3
#TamuTaArewa.
OUR END OF YEAR
Gift To You
3 MONTH unlimited access to over 30 SELECTED COURSES for just.
Our Gift To You
Write your awesome label here.
Write your awesome label here.
Matan Arewa Miliyan Arba'in
A ƙididdige, matan Arewa sun haura miliyan Arba’in a faɗin jihohi 19 na Arewacin Najeriya. Babban damarsu shine Koyo da kuma ƙarfafa su don ɗaga darajar Arewa gaba ɗaya.
Kyautan Karshen Shekaran Ku Ya Iso
Zamu baku daman shiga darussan mu sama da 30 a farashin ₦2500 Kacal. Kuyi rajista kamin 31st ga watan Decemba domin samun daman shiga darusan mu na tsawan wata 3
#TamuTaArewa.
Lorewa- Dandalin yanar gizo na Koyo ga Macen Arewa
Lorewa shine dandalin yanar gizo na koyo ga macen Arewa, inda dukkan darussan matan arewa ne suka koyar, a harshen Hausa. Abu mafi kyawu sake koyo da yarenmu na gida, samun damar haɗuwa da namu.
Darussa daga kewayen bunƙasa kai, kasuwanci, rayuwar iyali, lafiyar jiki, harkan noma, yara da dai sauran su.
Macen Arewa a yanzu na da dandalin raba ilimi zuwa ga yawan matan arewa a faɗin Duniya. Ku yi rajista a yau ku fara koyo.
Lorewa cikakkiyar kamfani ce mai rajista a Najeriya.
Write your awesome label here.
Hadafinmu
254+
2000
2M
200+
Ana Kiran mu ‘Yan Kasuwa na Jama’a
Mutane da yawa na kiranmu masu aiki ga al’umma
Eh wannan haka yake. Muna canza yadda matan Arewa ke koyo, karatu tare da samar da arziki ga malamai, ma’aikata, al’umma, da masu hannun jari. Muna yin wannan Ɗalibi ɗaya a lokaci guda. A shekaru masu zuwa, Al’umman Arewa za su zama fuskar dijital na Afirka.
Write your awesome label here.
Shiga Sahu - Yi bambanci
Koyarwa da Samu
Rubuta Sunanku da Zinare, Har Abada.
Ku Dauki Darasi
Hada Zamani
Ba abunda yafi kyau kamar hadin da yazo wurin isar da ilimi, amfani da karfin fasahar dijital, yare da abubuwan watsa labarai. Iyayenmu mata na arewa, dattawa, malamai, yan kasuwa, mallaman makaranta suna da dandalin isar wa ga duniya. Lorewa shine hanyar zuwa sabon duniyar dijital.
Write your awesome label here.
Yi rajista domin shiga jerin mu
Thank you!
Yi rajista domin shiga jerin mu
Get weekly updates on live streams, news and more right in your mailbox.
Thank you!