Drag to resize

Barka Da Zuwa Wannan Dandalin

Lorewa wani dandalin koyo ne na yanar gizo, wanda ke nufin “ilimantar da Matan Arewa”. Lorewa na da hadafin isar da ƙwarewa ta ilimi mai muhimmanci ga matan arewa da matasa. Lorewa ta bawa dukkan matan arewa damar koyo, koyarwa, rabawa tare da baje kolin ilimi a ɓangarori daban-daban na rayuwa, don ingantasu ta hanyar samar wa mace hanyar dogaro da kai.

Drag to resize
Write your awesome label here.

Abubuwan Sauƙi da Sanya Rayuwa Farin ciki

Maido da rayuwarki

Kina buƙatar ki sa rayuwar ki da gidanki farin ciki? Kin gaji da aikin da ki ke yi tunda ba da son ranki ki ke yi ba? Ko kawai kin kasa samun lokacin yin abubuwan da ki ke sha’awar yi? Ko kuma lokaci na gudu amma kin rasa yanda zaki yi ki kamo shi? Lorewa, ba makaranta bace kawai domin ku koyi sabin abubuwan rayuwa, sana’a, kula da gida, kula da lafiya da sauran su, mun haɗa da gina al’ummar matan Arewa a duk faɗin duniya, don koyarwa, koyo, samun ladan aiki, samun farin ciki da kuma fassarawa al’umma abunda ya shige musu. Ƙarfafa mace, wayar da al’umma, shine burinmu. Nemi darasi, a shiga, a haɗu da mutane kuma a fara tafiya na canji daga yau. Kowanne wata akwai sabbin darussa kuma babu fashin koyo.
Drag to resize

Manyan Darussa, A Yaren Gida

\Learnworlds\Codeneurons\Pages\ZoneRenderers\CourseCards
Lesson series

Special Offer

Write your awesome label here.

Gidauniyar Green Heart Impact Foundation (GHIF)

GHIF na Daukan Nauyin mata da 'Yan matan Arewa 100 don su dauki zababbun darussa a lorewa Academy, a kyauta.
Write your awesome label here.

 Gidauniyar Tagwaye Foundation

Kwarewar aiki ga mata 100 na Arewa, Wannan Garabasa zai taimaka wurin bude fasahar da ke lullube don a samu ci gaba cikin aikin da ake son cimmawa.
Drag to resize
Write your awesome label here.

Gidauniyar Bashir Ahmad Foundation

Gidauniyar Bashir Ahmad tare da hadin gwiwar Lorewa na bawa mata da 'yan matan Arewa daman daukan duk Darasin da suke so a Lorewa Academy.
Drag to resize
Drag to resize
Write your awesome label here.

YA ZO GAREMU!!

A wannan tsari, kina da kason tukwuichin yawan mutanen da kika tallatawa wannan dandali na Lorewa


Mayar da sha’awa hanyar samun kuɗaɗe. Kyauta ne kuma babu wahala.

Tambayoyi na kodayaushe

Tambayoyi na kodayaushe

Lorewa na kowa ne?

Tabbas! Mun shirya wannan dandalin da darussan ciki don matan Arewa, daga matan arewa a faɗin duniya. Muna wa kowa marhaban da zuwa ɗaukan kowane darasi, har da mazajenmu da yaranmu maza.

Ya zan zama malama a Lorewa? 

Kowacce mace a Arewa za ta iya koyarwa a Makarantar Lorewa. Babban burinmu shine kawo ilimin da ku ke da shi zuwa ga masu buƙata don samun rayuwa mai inganci.

Nawa za a kashe don koya a Lorewa?

Muna tafiyar da tsarin biyan kuɗi Na $5 ko N2,000 duk wata ko $50 ko N20,000 duk shekara, za ku iya ɗaukan dukkan darussa har da waɗan da za a ɗora da sauransu.

Menene fa'idodin shiga Lorewa? 

Farko dai za a samu dama masu ɗumbin yawa na ƙarin ilimi, basira don rayuwa da sana’a. Kuma za ku iya zama ‘yan kungiyar Lorewa tare da samun damar bayanai, kuɗaɗen amfani don kai da kuma tallafin kasuwanci, haka-zalika muna nuna ku ga jama'ar duniya.

Bana jin Hausa, ta ya zan koya a Lorewa?

Babbar muhimmancin shine isar da saƙo a yaren arewa, Koyarwa ya fi tasiri idan a yarenka ne. Za ku iya samun Darrusanmu na turanci a https://learn.sapphital.com

Shin akwai iyaka ga yawan darussa da yankin da ake mayar da hankali?

Rayuwar mace a Arewa na da faɗi, shi ya sa mu a lorewa muka mayar da hankalinmu. Mu dinga ƙaro darussa a kowane sati, masu ƙunshe da ilimi akan fanni daban-daban na rayuwa don dogaro da kai da kuma samun nasara.
Write your awesome label here.

TAYI NA MUSSAMAN GA JAMA’AN NIGERIA

An Cire 50% akan dukkan Shirin biyan kuɗi

VALID TILL MARCH 31, 2021
PRICES REFLECTS THE DISCOUNTS

Kasance farkon wanda za ta san da sabbin darussan da aka ƙara da kuma sabbin ragi.

Thank you!

Abokan Hadakanmu

Danna tabs na Kasa don Karin Bayani

Write your awesome label here.

Sapphital

Write your awesome label here.

SME Digital Academy