Ilimantarwa da karfafa Mata a Lorewa Academy

Lorewa na gayyatar kungiyoyi masu zaman kansu da na Gwamnati hade da hukomomin bada tallafi na kasa da kasa da su dauki nauyin kasuwanci mallakin mata a Arewacin Najeriya. 
Drag to resize

The Lorewa Women Education and Empowerment Initiative. 

Lorewa is inviting Private and Public institutions as well as International Donor Agencies to take up sponsorship of Women-owned businesses across Northern Nigeria.
Drag to resize

The Lorewa Women Education and Empowerment Initiative. 

Lorewa is inviting Private and Public institutions as well as International Donor Agencies to take up sponsorship of Women-owned businesses across Northern Nigeria.

Wannan Tsarin an yi ne don hada dubban matan Arewa da 'yan kasuwa a karkashin inuwan wannan dandali.
...
This scheme is aimed at bringing together thousands of Arewa women and entrepreneurs under its platform.

Write your awesome label here.
Follow us in this video as we take you through the Lorewa Launch experience and all the amazing Speakers that enlighten us during the event

Abubuwan da muke yi a wannan Kafa

 1) Horar da su a fannin kasuwanci, dabaru da fasaha da suke buƙata don gudanar da kasuwanci cikin nasara.
2) Ba su takardar shedar kammalawa wanda za su iya nunawa a gida da kasashen waje.
3) Bawa yan kasuwar da aka zaba damar samun tallafin kananan kudade.
Write your awesome label here.
Write your awesome label here.

Muna tallafa wa sana'o'in Matan Arewa

Mata ko kasuwancinsu da aka ɗauki nauyinsu a ƙarƙashin rukunin Gold da Platinum suna da damar da za a basu 1- Kyautar inshora na shekara (A kan kuɗin da bai wuce N20,000.00 ba) bisa ƙa'idoji.

What we do under this platform:

  1. Train them on the business, personal and technical skills they need to run successful businesses.
  2. Give them a Certificate of Completion that they can showcase to local and international partners.
  3. Give selected businesses access to micro funding based.
Write your awesome label here.
Write your awesome label here.

We assist Arewa women business:

Women or their businesses that are sponsored under the Gold and Platinum categories stand a chance to be given 1-Year Free Micro Insurance Premium (On an insured sum of not more than N20,000.00) subject to fair terms and conditions.

Sponsorship Package

Write your awesome label here.

Abubuwan Da ya Kunsa:

Ya danganta da ka'idojin da mai daukan nauyi ya biya.

 Tsarin Azurfa
• Darussa 2
• Takardar shaidar kammalawa
• Babu Shafin Da Akayi wa Branding
• Babu rajistar inshora

Tsarin Gwal
• Darussa 3
• Takardar shaidar kammalawa
• Shafin Branding
• Kudin Inshora na shekara 1 **
• Damar samun bayanai akan kasuwancin mata

Tsari Mafi Girma
• Gayyatar Yanar gizo
• Takaddun kamalawa na tare da Logon Mai tallafawa
• Shafin branding akan shafin lorewa a Yanar Gizo
• Kudin Inshora na shekara 1 **
• Damar samun bayanai na kasuwancin mata

What's included:

subject to terms and conditions and final amount paid by sponsor.

 Silver Bundle
• 2 Courses 
• Regular Certificate of Completion
• No Branded Page 
• No insurance enrollmen

Gold Bundle
• 3 Courses
• Regular Certificate of Completion
• Branded Page 
• Insurance Premium for 1 Year **
• Access to Data of the women businesses

Platinum Bundle
• 5 Courses
• Invitations for Webinars
• Branded Certificate of Completion with Logo of Sponsor
• Branded Page on Lorewa Website
• Insurance Premium for 1 Year ** • Access to Data of the women businesses

Domin Zama Mai Daukan Nauyi.

To become a Sponsor.

Aiko da wasiƙa zuwa

[email protected] Ko a tuntube mu a kan

layin wayanmu 08067153900

Kindly send an email to
[email protected]
 or
contact us on 08067153900

Write your awesome label here.
Drag to resize

Great Lessons, in Hausa Language

\Learnworlds\Codeneurons\Pages\ZoneRenderers\CourseCards
Write your awesome label here.

Its here for us

In this process, you get a percentage of the number of people you advertise Lorewa platform to.

Make your interest a way to make money. It is free and easy.

Be the first to know of new lessons added and new discounts.

Thank you!

Our Affiliated Partners

Click the tabs below to learn more.

Write your awesome label here.

Sapphital

Write your awesome label here.

SME Digital Acadeny