Drag to resize

Ku Tayamu Liyafan Buɗe Lorewa

Kin Cancanci Ƙari a Rayuwarki

Lorewa wani dandalin koyo ne na yanar gizo, wanda ke nufin “ilimantar da Matan Arewa”. Lorewa na da hadafin isar da ƙwarewa ta ilimi mai muhimmanci ga matan arewa da matasa. Lorewa ta bawa dukkan matan arewa damar koyo, koyarwa, rabawa tare da baje kolin ilimi a ɓangarori daban-daban na rayuwa, don ingantasu ta hanyar samar wa mace hanyar dogaro da kai.

Drag to resize

Barka Da Zuwa Wannan Dandalin Na Lorewa

Kin Cancanci Kari a Rayuwarki

Lorewa wani dandalin koyo ne na yanar gizo, wanda ke nufin “ilimantar da Matan Arewa”. Lorewa na da hadafin isar da ƙwarewa ta ilimi mai muhimmanci ga matan arewa da matasa. Lorewa ta bawa dukkan matan arewa damar koyo, koyarwa, rabawa tare da baje kolin ilimi a bangarori daban-daban na rayuwa, don ingantasu ta hanyar samar wa mace hanyar dogaro da kai.


Sannu Da zuwa!

Kasance Da Liyafar Lorewa

Write your awesome label here.
Ku biyomu a wannan bidiyo don kasancewa tare da mu a liyafar lorewa da samun daman ganin hazikan mutanen da suka yi jawabi don wayar da kai a lokacin taron

Manyan Baƙinmu
(Our Special Guests)

Hon. Stella Okotete
Executive Director Business Development At NEXIM
Zahra Buhari
Founder zmbhomes
AlhanIslam
Artist/ Poet
Laylah Ali Othman
CEO landnkitchen, landninteriors,
 landninteriordesignschool
Mc Tagwaye
Mc / Founder of Tagwaye Foundation
Hon. Munira Suleiman Tanimu
Politician/founder Green Heart Impact Foundation
Hauwa Mustapha Babura
Educational Consultant
Amb. Ahmed Buhari
Ambassador, Africa Union
Dr. Amina Aminu Dorayi
Country Director Pathfinder International
Hon. Aisha Aminu
Co-Founder of Aisha Aminu Foundation
Mr. Bashir Ahmad
Personal Assistant on New Media to The President 
Yahaya Amfani
CEO Yaliam Press Ltd
Maimuna Mohammed Danfulani
Host
Aisha Waziri Umar
CEO of Inara Foundation
Saffiya Datti
Host
Write your awesome label here.

YAZO GAREMU !!

A wannan tsari , kina da Kason tukwuichin yawan mutanen da kika tallatawa wannan dandali na Lorewa

Maida sha’awa hanyar samun kudade. Kyauta ne kuma babu wahala.

Tambayoyi na koda yaushe

Tambayoyi na koda yaushe

Lorewa na kowa ne?

Tabbas. Mun shirya wannan dandalin da darussan ciki dan matan Arewa, daga matan arewa a duk fadin duniya. Muna ma kowa marhaban zuwan daukan kowane darasi, harda mazajen mu da yaran mu maza.


Ya zan zama malama a Lorewa? 

Ko wace mace a arewa zata iya koyarwa a Makarantar Lorewa. Babban burin mu shine kawo ilimin da kuke dashi zuwa ga masu bukata dan samun rayuwa mai inganci.

Nawa za’a kashe dan koya a Lorewa? 

Don yanda za’a iya biya, cire matsin biya akan ko wane darasi, muna tafiyar da tsarin biyan kudi watau “”, Na $5 ko N2,000,00 duk wata ko $50 ko N20,000 duk shekara, zaku iya daukan dukan darusa harda wadenda zasuzo da sauran su.

Menene fa'idodin shiga Lorewa? 

Farko dai zaku samu dama masu dunbin yawa na Karin ilimi, basira don rayuwa da sana’a. Kuma zaku iya zama yan kungiyar Lorewa tare da samun damar bayanai, kudaden amfani don kai da kuma tallafin kasuwanci, Har ila yau, muna nuna ku ga jama'ar duniya.

Banajin hausa, taya zan koya a Lorewa? 

Babbar mahimmancin shine isar da sako ta yaren arewa, Koyarwa yafi tasiri idan a yaranka ne. Zaku iya samun Darrusan mu na turanci a https://learn.sapphital.com

Shin akwai iyaka ga yawan darussa da yankin da ake mayar da hankali?

 Rayuwar mace a arewa ta na da fadi, shi yasa mu a lorewa muka mayar da hankalin mu. Za mu dinga qara muku darussa a ko wane sati, masu kunshe da ilimi akan fani daban-daban na rayuwa dan dogaro da kai da kuma samun nasara.
Write your awesome label here.

TAYI NA MUSSAMAN GA JAMA’AN NIGERIA 

An Cire 50% akan dukkan Shirin biyan kudi

VALID TILL MARCH 31, 2020
2020 - USE PROMO CODE NIGERIA02

Kasance farkon wanda za ta san da sabbin darussan da aka kara dakuma sabbin ragi.

Thank you!