The Launch of Lorewa - Kaddamar da Lorewa
Lorewa started in August 2020 and was launched April 2021
Lorewa ya fara a watan Agusta 2020 kuma an ƙaddamar da shi Afrilu 2021
The Launch of Lorewa - Kaddamar da Lorewa
Lorewa started in August 2020 and was launched April 2021
Lorewa ya fara a watan Agusta 2020 kuma an ƙaddamar da shi Afrilu 2021
Hotuna na Taron Liyafan Lorewa
Lorewa wani dandalin koyo ne na yanar gizo, wanda ke nufin “ilimantar da Matan Arewa”. Lorewa na da hadafin isar da ƙwarewa ta ilimi mai muhimmanci ga matan arewa da matasa. Lorewa ta bawa dukkan matan arewa damar koyo, koyarwa, rabawa tare da baje kolin ilimi a ɓangarori daban-daban na rayuwa, don ingantasu ta hanyar samar wa mace hanyar dogaro da kai.


Dukka baƙin taro sun tashi domin su nuna girmamawarsu na National Anthem.
Daga Maganan Buɗe Taron Har Zuwa Bada Takardar Kammalawa ga en Makaranta
Hon. Stella Okotete
Eberechi Okereke and Great Height Student
Masu Ba Da Jawabi
Ahmed Buhari
Aisha Waziri Umar
Hon. Munira Suleiman Tanimu
Foundation
Mrs Achilan Chioma Fidel
Trade and Investment
Masu Ba Da Jawabi
Mc Tagwaye
Barr.Ismaeel Buba Ahmad
Social Investment Programme


Masu Masaukin Taron
Saffiya Datti
Nafisa Abdul
Unveiling na Lorewa
GABATAR DA TAKARDAR KAMMALAWA GA EN MAKARANTA
Abubuwan Muhimmanci da Suka Faru a Taron
baƙi maza da ke nuna goyon bayansu ga ƙarfafawa ga matan Arewa
Maryam Abdulrahman
Eberechi Okereke
Hon. Stella Oktete
Habiba Manzo
Don baƙin mu mata, mun kawo mai yin lalle domin duk mai so ya samu yayi.
Barka Da Zuwa Wannan Dandalin Na Lorewa
Kin Cancanci Kari a Rayuwarki
Lorewa wani dandalin koyo ne na yanar gizo, wanda ke nufin “ilimantar da Matan Arewa”. Lorewa na da hadafin isar da ƙwarewa ta ilimi mai muhimmanci ga matan arewa da matasa. Lorewa ta bawa dukkan matan arewa damar koyo, koyarwa, rabawa tare da baje kolin ilimi a bangarori daban-daban na rayuwa, don ingantasu ta hanyar samar wa mace hanyar dogaro da kai.
Meet Our Special Guests
landninteriordesignschool