Lorewa na ba da kyautan rabin shekara

Mu a lorewa muna ba ku darussa goma(10)kyauta. 
Muna da ɗalibanmu a zuciya shi ya sa muke ba ku waɗannan darussa kyauta don ku koyi sabon ƙwarewa da samun ilimi a cikin wannan lokacin. Abu ne mai ban mamaki, koyaushe koyan sabon abu da amfani da shi a rayuwar ku.
Abin da muke so ke nan a Lorewa, muna son yin tasiri.
Write your awesome label here.
Guaranteed Security using one of the most advanced encrypted systems on the market.
The information in this page is being processed and encrypted securely using industry-leading encryption and fraud prevention tools.

10 Free Courses

\Learnworlds\Codeneurons\Pages\ZoneRenderers\CourseCards

About Lorewa Academy

Lorewa is the Online Learning Platform for the Arewa Woman, delivering critical skills and knowledge. Lorewa is using the power of Technology, Media and Local Languages to take Learning across Arewa Communities, transforming the lives of women, girls and families. Lorewa is delivered in Hausa Language.  
Write your awesome label here.