Najeriya A Sittin Da Daya

'Yanci, Bawa Kasa damar tsayawa da kafafunta ta hanyar aiwatar da abubuwan da zai bunkasa kasa ya kuma bada Ingantaccen rayuwa ga ‘yan Kasa. Shekaru 61 da samun wannan ‘yanci, duk da muna rarrafe har i yanzu, bamu cire ran tashi a kafafunmu har ma mu tsere cikin sa’o’inmu ba. Barka da cika wannan shekaru Kasarmu Najeriya, Shekarun gaba, zamu dara daga inda muke a Yau! Da karfin ilimi da samun abun dogaro da kai. 
Ku samu garabasar darussanmu guda uku a farashi mai sauki don samun daman bunkasa kai.
Write your awesome label here.
Drag to resize

Garabasa Zai Kare

Darussanku

Za ku samu daman shiga wadannan darussa uku.

Ku yi kasa don yin Rajista, zaku ajiye kashi Arba'in (40%) Ku biya N20,000 kacal. 

A yi Koyo Lafiya!
\Learnworlds\Codeneurons\Pages\ZoneRenderers\CourseCards

Kiwon dabbobi 

Kiwon nishadi da karfafa gangar jiki
Kiwo mai ajje nutsuwa ga ruhi
Wanda ke sa zuciya motsi a lokacin da nakasu ya riski dabbobi 
Darasin kiwon Dabbobi, yana koyar da ire-iren Dabbobi, anfaninsu, kula da su da ma magungunansu.
Haka zalika yana bada cikakkiyar bayani gamsashshe wanda duk wanda ya ji zai dora kiwonsa kuma ya ga canji

Koyon sana’ar Hannu na

Al’ada, gadonmu, aikin hannu ba aiki ne da wani zai iya kwace daga wurinka ba. Kwanyarka ne kuma kirkiranka.
Darasin Koyon sana’ar hannu na gargajiya, na koyar da abubuwan da mace zata iya yi cikin gida na gargajiya kamar yanka gam, mafici, abun adon gida da sauransu.

Shawarwari ga masu Neman Aure da Ma’aurata

Aure, na ginuwa ne a kan abubuwa masu yawa 
Wanda dole sai an sani ake iya tare matsalar da kan iya aukuwa 
Masana sun yi ittifaqin tattaunawa da gaskiya tsakanin ma’aurata, shi zai kawo sulhu da jin kai ga juna.
Shawarwari ga masu neman aure ko ma’aurata, Darasi ne da zai bada tambayoyi akalla 100 wanda yakamata a sani kafin aure da kuma bayan aure don samun lumana da kwanciyar hankali.

Ku yi rajista da newsletanmu
Don samun Labarai

Thank you!