Barka Da Zuwa Wannan Dandalin Na Lorewa
Kin Cancanci Ƙari a Rayuwarki
Lorewa wani dandalin koyo ne na yanar gizo, wanda ke nufin “ilimantar da Matan Arewa”. Lorewa na da hadafin isar da ƙwarewa ta ilimi mai muhimmanci ga matan arewa da matasa. Lorewa ta bawa dukkan matan arewa damar koyo, koyarwa, rabawa tare da baje kolin ilimi a ɓangarori daban-daban na rayuwa, don ingantasu ta hanyar samar wa mace hanyar dogaro da kai.
Barka Da Zuwa Wannan Dandalin Na Lorewa
Kin Cancanci Ƙari a Rayuwarki
Lorewa wani dandalin koyo ne na yanar gizo, wanda ke nufin “ilimantar da Matan Arewa”. Lorewa na da hadafin isar da ƙwarewa ta ilimi mai muhimmanci ga matan arewa da matasa. Lorewa ta bawa dukkan matan arewa damar koyo, koyarwa, rabawa tare da baje kolin ilimi a ɓangarori daban-daban na rayuwa, don ingantasu ta hanyar samar wa mace hanyar dogaro da kai.
Lesson series
Special Offer
Write your awesome label here.
The Green Heart Impact Foundation (GHIF)
The GHIF is giving scholarship to 100 Arewa women and girls to take specific courses on The Lorewa Academy, absolutely free.
Write your awesome label here.
The Tagwaye
Foundation
Capacity Building for 100 Arewa Women, this special offer will help you unlock your inner potential so you can excel in your professional field
Write your awesome label here.
The Bashir Ahmad Foundation
The Bashir Ahmad Foundation, in Partnership with the Lorewa Academy is sponsoring 100 Arewa women and girls to take any course on the Lorewa Academy.
Write your awesome label here.
Abubuwan Sauƙi da Sanya Rayuwa Farin ciki
Maido da rayuwarki
Kina
buƙatar ki sa rayuwar ki da
gidanki farin ciki? Kin gaji da aikin da ki ke yi tunda ba da son ranki ki ke yi
ba? Ko kawai kin kasa samun lokacin yin abubuwan da ki ke sha’awar yi? Ko kuma
lokaci na gudu amma kin rasa yanda zaki yi ki kamo shi?
Lorewa, ba makaranta bace kawai domin ku koyi sabin abubuwan rayuwa, sana’a,
kula da gida, kula da lafiya da sauran su, mun haɗa da gina al’ummar matan Arewa a duk faɗin duniya, don koyarwa, koyo, samun ladan aiki, samun farin ciki da
kuma fassarawa al’umma abunda ya shige musu. Ƙarfafa mace, wayar da al’umma, shine burinmu.
Nemi darasi, a shiga, a haɗu da
mutane kuma a fara tafiya na canji daga yau. Kowanne wata akwai sabbin darussa
kuma babu fashin koyo.
Write your awesome label here.
YA ZO GAREMU!!
Mayar da sha’awa hanyar samun kuɗaɗe. Kyauta ne kuma babu wahala.
Kasance
farkon wanda za ta san da sabbin darussan da aka ƙara da kuma sabbin ragi.
Thank you!
Our Affiliated Partners
Click the tabs below to learn more.
Write your awesome label here.