Lorewa Silver Plan - Sep 2022
Marketing for online courses is for new and upcoming course creators who are ready to take their marketing to the next level and get results.
Benefits of this subscription plan
Elevate your career
Whether you want to boost your career within the company you are working or grow at your own business by applying the latest strategies, this is the way.
Expert instructors
Our instructors do a great job of communicating and making it a more intimate arrangement. They are supportive and responsible in returning emails.
Satisfaction guaranteed
Studying with us will help you learn how to create, capture and deliver value in a digital world. You'll leave with smart strategies to optimize your performance and satisfaction.
Material you'll love
Video interactions, note-taking, interactive ebooks, self-assessment, certificates, SCORM and much more.
Set and achieve goals
Receive certificates by attending challenging courses. Our students' success is our best asset in showing the quality of our training.
Flexible payment options
Lots of payment options! Payment gateways usually charge fees, so check out the pricing of the payment gateway of your choice.
Lorewa Silver Plan - Sep 2022
Add your short subscription description here
Da'a Na Kasuwanci (Business Etiquette: Simple Steps for Getting Ahead)
Me kuke tsammani ka'idar kasuwanci take? Shin kun san akwai ƙa'idojin kasuwanci da ya kamata a bi? Kasance tare da mu yayin da muke bayanin duk abin da ya kamata ku sani game da ƙa'idojin kasuwanci.
Matakan Zama Kwararre a Zanen Dinki (Blueprint for Becoming a Fashion Illustrator)
Ɗinkin atamfa ga macen Arewa shine abu na farko da ake dubawa lokacin fita, don yana ɗaya daga cikin abubuwan da ke ƙara izza da nuna mace ta kai. Wannan Darasi ya koyar da zanen ɗinki daga tushensa, applications da za a iya zane da su, ire-iren zane da ma yanda ake sa atamfa a kan zane. Darasi ne wanda yake da duk wani abunda mai son fara zane zai yi anfani da su don zama ƙwararre cikin lokaci ƙanƙani.
Canja Tsarin Kwalliya: Daga na Kullum zuwa na Shagali (How to go from Everyday Makeup to Glam Makeup)
Babu mace Mummuna sai macen da bata kwalliya. Kwalliya na nufin duk wani abunda za a ɗora a jiki ko a fuska don kyan gani. Wannan darasi, ya kawo kwalliyar fuska daki-daki, daga gyara fatar fuska kafin farawa, sa foundation, foda, jan baki har ma da kwalliyar da ake wa ido. Wannan darasi ya baje muku kayan kwalliyan da za a iya anfani da su a fai-fai don samun cikakken abunda ake buƙata.

Lorewa wani dandalin koyo ne na yanar gizo ma’ana “Ilimantar da Matan Arewa”, wanda ke da niyyar isar da ƙwarewa da ilimi mai mahimmanci ga matan Arewa da matasa. Lorewa ta bawa dukkan matan arewa da matasa damar koyarwa ko su koyi sabon abu. Ga sauki, ga sabontaka, kuma ingantacce.
Company
Contact
-
Hanyar samun mu
-
info@lorewa.com
-
0806 715 3900