Shirin Jakadancin Lorewa
Shi Wakilcin jami’ai na lorewa na kokarin miqa hannun sa domin mu koya ma mata abubuwan da zasu amfane su da ilimin da zai taimake su a rayuwar su na yau da kullum har da na rayuwar aikin su, da kuma duk wani abu da ya shafe su, domin cimma wannan burin namu , lorewa na buakatar hadin kanku domin ku tayamu yada alfaharin da lorewa ke tattare da, kuma kuyi muamala damu a shafukana yada zaumuntan mu irin su, instagram, twitter, tiktok da kuma facebook. Kuma ku tabbata yan mata sun dauki darussa a dandalin mu.
Write your awesome label here.
Shirin Jakadancin Lorewa
Write your awesome label here.
Amfanin Shirin Jakadancin Lorewa
Write your awesome label here.